Korona: Ina Mafita?
Kanal-Details
Korona: Ina Mafita?
Shiri na musamman da sashen Hausa na BBC zai dinga kawo muku na tsawo minti hudu domin wayar da kan jama’a kan cutar Coronavirus da ta addabi kasasshen duniya.
Neueste Episoden
81 EpisodenNajeriya za ta fara amfani da rigakafin Moderna
Labaran korona da bayani kan yadda Najeriya ke shirin fara amfani da rigakafin Moderna.
An tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka
Labaran korona da bayani kan yadda aka tilasta wa ma'aikata yin rigakafin korona a Amurka
Ghana ta gindaya sharuddan jana'iza da bikin aure
Labaran korona a takaice da bayani kan sharuddan jana'iza da bikin aure a Ghana
Najeriya za ta shigo da wasu nau'ukan rigakafin korona
Labaran korona a da bayani kan yadda Najeriya ta amince da wasu naukan rigakafin cutar.
Yadda aka gano korona samfurin Delta a Najeriya
Takaitattun labaran korona da bayani kan cutar samfurin Delta wanda aka gano a Najeriya
Nau'in cutar korona mai hadari na bazuwa a Ghana
Labaran korona a takaice da bayani kan yadda nau'in korona mai hadari ke yaduwa a Ghana.
Italiya za ta sassauta dokar sanya takunkumi
Labaran korona a takaice da bayani kan aniyar Italiya na sassauta dokar sanya takunkumi
An wajabta rigakafin korona kan kowane baligi a Djibouti
Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda aka wajabta allurar korona a Djibouti.
Abin da ya sa Nijar ta fara rigakafin gama-gari
Labaran korona a takaice da bayani kan yadda jamhuriyar Nijar ta fara rigakafin cutar
Ana karo-karo domin tallafa wa matalautan kasashe
Labaran korona a takaice da bayani kan gudumawar rigakafin korona daga kasashen G7.
Yadda korona ta salwantar da ayyukan mutane
Takaitattun labaran korona da rahoto kan yadda cutar ta salwantar da ayyuka yi ga mata.
Labari mai dadi game da korona
Labaran korona a takaice da bayani kan yadda tattalin arzikin duniya ke farfadowa.
Gwamnati na cigiyar karin mutanen da suka karya dokar korona
Labaran korona a takaice da bayani kan mutanen da gwamnatin Najeriya ke nema.
Gwamnati na neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar korona a Najeriya
Takaitattun labaran korona da bayani kan neman wadanda suka karya dokar yaki da cutar.
Yadda mutane ke mutuwa kan titi sanadiyyar korona
Takaitattun labaran korona da bayani kan illar da cutar ke yi a kasar Indiya.
Ko rigakafin korona na karya azumi?
Takaitattun labaran korona da bayani kan hukuncin yin rigakafin korona a lokacin azumi.
An kafa hujja da cutar korona domin take hakkin bil'adama - Amnesty
Takaitattun labaran korona da bayani kan rahoton Amnesty International.
Nijar za ta fara amfani da rigakafin korona daga China
Labaran korona a takaice da bayani kan yadda Nijar ta karbi rigkafin cutar daga China.
Kasashe na sake komawa kan rigakafin korona ta AstraZeneca
Labaran korona a takaice da martanin kasashe kan matsayar nahiyar turai kan rigakafinta.
Kasashen da suka daina amfani da Rigakafin korona na AstraZeneca
Labaran korona a takaice da bayani kan sahihancin rigakafin korona na AstraZeneca.
Yadda riga-kafin korona ta iso Najeriya
Labaran korona a takaice da bayani kan isowar riga-kafin cutar Najeriya.
Ko sauye-sauyen da ake ji idan an karbi rigakafin korona na da illa?
Takaitattun labaran korona, bayanai kan yadda ake bayar da rigakafin cutar a wasu kasashe.
Ganawar Buhari da malamai kan cutar korona
Takaitattun labaran korona da bayani kan tattaunawar shugaba Buhari da malamai kan cutar.
Yadda korona ke yaduwa a kasashen da ke makwaftaka da Najeriya
Labaran korona a takaice da bayani kan yadda korona ke yaduwa a kasashe makwaftan Najeriya
Shirin samar da rigakafin korona na duniya
Labaran korona a takaice da bayani kan shirin samar da rigakafin korona na duniya.
Bullar sabuwar cutar korona
Takaitattun labaran korona da bayani kan bullar sabuwar nau’in cutar.
Abin da wadanda aka yi wa rigakafin korona ke cewa
Takaitattun labaran korona da kuma bayanin karfafa gwiwa ga al'umma kan maganin.
Littafin Hausa da aka rubuta kan cutar korona
Bayani kan wani kagaggen labari da aka rubuta da Hausa game da cutar korona.
Rigakafin korona da za a fara amfani da shi
Burtaniya ta amince da fara amfani da rigakafin korona wanda kamfanin Pfizer ya samar.
Yadda za a kiyaye dawowar korona
Labaran korona a takaice da bayani kan matakan kare dawowar cutar.
Dakile yaduwar korona a sansanonin taruwar jama'a
Takaitattun labaran korona da bayani kan takaita yada cutar a wuraren taruwar jama'a.
Ko samun riga-kafi na nufin an ci galabar korona?
Takaitattun labaran korona da bayani kan riga-kafin da kamfanin Pfizer ya samar.
Masu kamuwa da korona na kara yawa a Afirka
Takaitattun labaran korona da bayani kan yadda cutar ke kara yaduwa a Afirka.
Ingantattun shawarwari game da cutar korona
Takaitattun labaran korona da kuma gargadi kan hanyoyin kariya.
Abubuwan da za a kiyaye lokacin da aka je asibiti
Labarai da bayani kan abubuwan da za a kiyaye a asibiti domin kare kai daga cutar korona.
Matsalar korona a karo na biyu
Labaran korona da bayani kan matsalar da cutar korona za ta haifar a karo na biyu.
Tallafin korona ga bangaren sufurin jiragen sama
Labaran korona a takaice da bayani kan tallafi ga bangaren sufurin jiragen sama.
Abin da ya sa korona ke dawowa
Labaran cutar korona a atakaice da bayani kan abinda ke sa cutar korona na dawowa.
Wawason kayan tallafin Korona
Takaitattun labarin korono da dalilan da suka haifar da wawason kayan tallafin korona